Najeriya Ta Lashe Gasar Kwallon Kwando Ta Nahiyar Africa

Tawagar 'yan wasan kwallon kwando ta Najeriya D'Tigress da ta lashe kofin gasar ta nahiyar Afrika a Bamako, Mali.

Najeriya Ta Lashe Gasar Kwallon Kwando Ta Nahiyar Africa

Tawagar kwallon Kwando ajin mata da ke wakiltar Najeriya, wato D’Tigress, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon Kwando ta nahiyar Africa, karo na uku, da ta gudana a babban birnin Mali, Bamako. Najeriya ta samu nasarar ce bayan lallasa kasar Senegal da kwallaye 65 da kuma 48 a wasan karshen da suka fafata a […]