‘Yan Ta’adda sun farwa ofishin EFCC a Abuja

Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan ofishin hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati a Abuja, babban birnin Najeriya.

‘Yan Ta’adda sun farwa ofishin EFCC a Abuja

Yau da safe da misalin karfe 5 na asuba ‘yan ta’adda sun shiga hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC da ke Wuse Zone 7 Abuja. Rahotanni sun ce ‘yan ta’addar sun je wajen ne dauke da bindigogi inda suka fara harbe-harbe a harabar ofishin ‘sun lalata motocin da yawa da suka samu […]