Gwamnonin Igbo Sun Haramta IPOB

Gwamnonin yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya sun ba da sanarwar haramta ayyukan kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB a daukacin shiyyar.

Gwamnonin Igbo Sun Haramta IPOB

Shugaban kungiyar gwamnonin, Dave Umahi na jihar Ebonyi, bayan wani taron gaggawa a Enugu ranar Juma’a, ya bukaci kungiyar da sauran kungiyoyi irinta su fayyace abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya kuma su aikawa gwamnonin. “Duk wasu aikace-aikace na kungiyar IPOB yanzu, sun haramta. Ana shawartarta da sauran kungiyoyin da suke jin an […]