Mutane 600 sun bace a ambaliyar Saliyo

Akalla mutane 600 sun bace bayan zabtarewar laka da ambaliyar ruwa da suka afka wa wasu yankuna na babbab birnin Freetown da ke Saliyo.

Mutane 600 sun bace a ambaliyar Saliyo

An dai tabbatar da mutuwar mutane kusan 400 bayan aukuwar ibtila’in a farkon wannan makon. A yau Laraban ne ake saran gudanar da jana’izar wasu mutanen da suka rasa rayukansu, matakin da zai rage cinkoson gawarwakin da aka jibge a dakunan ajiye gawarwaki. Tuni shugaban kasar Ernest Bai Koroma ya bukaci taimakon gaggawa daga kasashen […]