Za a sa wasan kwallon kafa na kwamfuta a Olympics

Za a sa wasan kwallon kafa na kwamfuta a Olympics

Mai yuwuwa a sanya wasan bidiyo na kwamfuta na kwallon kafa a wasannin Olympics a shekarar 2024, inda kwamitin neman karbar bakuncin gasar na Paris yake son tattauna batun tare da kwamitin gasar Olympics na duniya. Gasar wasan na bidiyo, da ake kira Esports, wadda aka yi a 2016 ta samar da fam miliyan 400, […]