Man City za ta Kafa Tarihi Wajen Sayan Messi

Man City za ta Kafa Tarihi Wajen Sayan Messi

Man City za ta Kafa Tarihi Wajen Sayan Messi

Manchester City ta shirya domin kafa tarihi na biyan kudi mafi yawa wajen sayen dan wasa domin cimma kudin sayen dan wasan gaba Lionel Messi fam miliyan 275 daga Barcelona, in ji Yahoo Sport. Jami’an City sun gana da wakilan Messi domin tattauna yiwuwar komawar dan wasan mai shekara 30 zuwa Etihad, in ji Daily […]