Maigirma Alkali Tabbas Ni Mai Laifi Ne, Inji Evans

Maigirma Alkali Tabbas Ni Mai Laifi Ne, Inji Evans

Daga Lagos- Kasurgumin Mai Satar Mutanen nan Chukwudumeme Onwuamadike wanda aka fi sani da suna Evans da ake tsare dashi kan laifuffukan da suka hada da makirci da kuma satar mutane don neman kudin fansa ya bayyana a gaban Babbar Kotun Jihar Lagos dake Ikeja ranar Laraba ya kuma amsa laifuffukan da ake zarginsa dasu. […]

Nigeria: Evans Ya Amsa Lafinsa Na ‘Satar Mutane’ a Kotu

Madugun nan da ake zargi da satar mutane don karbar kudin fansa a Najeriya, ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi na hada tuggu don sace mutane ya yi garkuwa da su a gaban wata babbar kotu a Legas.

Nigeria: Evans Ya Amsa Lafinsa Na ‘Satar Mutane’ a Kotu

An gurfanar da Chukwudumeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, ne a ranar Laraba a babbar kotun jihar da ke Ikeja a gaban mai shari’a Akin Oshodi. Tun a farkon watan Yuni ne aka cafke Evans da wasu mutum biyar inda daga bisani aka gurfanar da su a gaban babbar kotun kan tuhumarsu da […]

‘Yan sandan Nigeria: ‘Evans yana nan bai mutu ba’

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa madugun da ake zargi da satar mutane Chukwuduneme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans bai mutu ba kuma jami'an tsaron kasar suna ci gaba da bincike a kansa.

‘Yan sandan Nigeria: ‘Evans yana nan bai mutu ba’

Ta bayyana hakan ne bayan wasu kafafen yada labarai a kasar sun ruwaito cewa an kashe mutumin da ake zargi da satar mutane don neman kudin fansa. Har ila yau, wasu rahotanni daga kasar cewa suka yi Evans ya tsire daga hannun jami’an tsaron kasar. Sai dai mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Najeriya […]