Swansea ta sayo ‘yan wasa — Mourinho

Swansea ta sayo ‘yan wasa — Mourinho

Kocin Manchester United, Jose Mourinho ya bai wa Swansea shawara cewar su sayo karin ‘yan wasa a kudin da suka sayar da Gylfi Sigurdsson. Swansea City ta sayar wa Everton, Gylfi Sigurdsson kan kudi fan miliyan 45, kuma shi ne dan kwallo na biyu mafi tsada da ya koma can, bayan Romelu Lukaku daga Chelsea. […]

Dan wasa daya zan saya saboda tsadar da suke yi — Mourinho

Dan wasa daya zan saya saboda tsadar da suke yi — Mourinho

Manchester UnitedKocin Manchester United Jose Mourinho ya ce wata kila ya kara sayen dan wasa guda daya domin kasuwar ‘yan wasa tana da wuya. Kocin ya ce kulob-kulob na tsawwala farashin ‘yan wasa a kasuwar lokacin bazarar. Mourinho ya ce: “Ba mu shirya wa biyan abin da kulob-kulob din suke so ba.” Tsohon kocin Chelsea, […]

Barcelona ta sake sayan Gerard Deulofeu daga Everton

Barcelona ta sake sayan Gerard Deulofeu daga Everton

Barcelona ta sake sayan dan wasan gefe Gerard Deulofeu daga Everton bisa wata yarjejeniyar da ake ganin ta kai fam miliyan 10.6. Da farko Deulofeu ya je Everton ne kan aro a kakar 2013-2014, sannan ya rattaba hannu kan yarjejeniyar din-dindin a shekarar 2015. Dan wasan mai shekara 23 ya buga wa Everton wasanni 13 […]

Za a gwada lafiyar Lukaku a Man United

Za a gwada lafiyar Lukaku a Man United

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United za ta yi gwajin lafiyar Romelu Lukaku bayan ta kammala cinikinsa a kan fam miliyan 75 daga Everton. Man U ta bayyana cewa tana farin ciki da sayen dan wasan kuma za a kammala kulla yarjeniyar ne bayan gwajin lafiyar dan wasan mai shekara 24 da haihuwa. A da […]

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Manchester United ta amince ta sayi dan wasan gaba na Everton Romelu Lukaku kan kudi fan miliyan 75.

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Dan kwallon mai shekara 24 na kasar Belgium ya zira kwallo 25 a gasar Firimiyar da aka kammala. United, wacce ta dade tana neman Lukaku, ba za ta ci gaba da neman dan wasan Real Madrid Albaro Morata ba. Kuma BBC ta fahimci cewa daukar Lukaku ba shi da alaka da batun da ake yi […]