Musulman Rohingya Dubu 60 Sun Nemi Mafaka a Bangladesh

Tuni dai Hukumar bada tallafin abinci ta duniya ta dakatar da bada tallafin abincin ga jihar ta Rakhine mai fama da rikicin.

Musulman Rohingya Dubu 60 Sun Nemi Mafaka a Bangladesh

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, akalla Musulman Rohingya dubu 60 ne suka tsere zuwa Bangladesh a cikin kwanaki takwas sakamakon rikicin da ake fama da shi a jihar Rakhine da ke Myanmar. Mai magana da yawun hukumar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, Vivian Tan ta shaida wa kamfanin Dillancin labaran Faransa na […]

Faransa Za Ta Yi Amfani Da Jirage Masu Makamai Da Ke Sarrafa Kan Su

Yanzu haka dai kasar za ta fara amfani da jiragen masu makamai da ke sarrafa kan su, sabanin wanda tun da farko ta ke amfani da su wajen tattara bayanan sirri da gudanar da ayyukan sintiri.

Faransa Za Ta Yi Amfani Da Jirage Masu Makamai Da Ke Sarrafa Kan Su

Ministar tsaron Faransa Florence Parly, ta ce kasar za ta fara yin amfani da jirage masu sarrafa kan su wadanda ke dauke da makamai a maimakon wadanda ke gudanar da ayyukan sintiri da kuma tattara bayanan sirri kadai. Ministar ta bayyana haka ne a lokacin da ta ke gabatar da jawabi a gaban taron shekara […]

Tsawa ta fada wa mutane 15 a Faransa a bikin kade-kade

Tsawa ta fada wa mutane 15 a Faransa a bikin kade-kade

Tsawa ta raunata mutane akalla 15, biyu daga cikinsu abin ya yi tsanani, a wani wurin bikin kade-kade da wake-wake a arewa maso gabashin Faransa, kamar yadda hukumomi suka ce. Tsawar ta fadi a wurare da yawa a wurin bikin na Vieux Canal a garin Azerailles, kamar yadda hukumomin suka ce. Daga cikin wadanda suka […]

Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Dan kwallon Paris St-Germain, Neymar zai kalubalanci Barcelona kan kararsa da ta shigar a Spaniya.

Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Barcelona na son dan kwallon ya biya fam miliyan 7.8 ladan wasa da aka ba shi a lokacin da ya tsawaita yarjejeniyar zama a kungiyar zuwa shekara biyar, wata tara kafin ya koma Faransa. Dan wasan na Brazil ya koma PSG a cikin watan Agusta kan fam miliyan 200, bayan da ya biya kunshin yarjejeniyar […]