Togo na Nazarin Takaita Wa’adin Shugaban Kasa

Yan adawa sun kaddamar da zanga-zanga a sassan Togo

Togo na Nazarin Takaita Wa’adin Shugaban Kasa

Majalisar zartarwar Togo ta amince da shirin sanya wa’adin shugaban kasa a cikin kundin tsarin mulkin kasar sakamakon zanga zangar da ‘yan adawa suka kaddamar. Daukar matakin zai bada damar gabatar da kudirin ga Majalisar dokoki domin yin doka akai. Mutane sama da dubu dari ne suka gudanar da zanga-zanga a cikin birane 10 na […]