Yaushe Ali Nuhu zai daina rawa da waka a fim?

Yaushe Ali Nuhu zai daina rawa da waka a fim?

Fitaccen mai shirya fina-finan Hausa Ali Nuhu Mohammed yace zai daina rawa da waka a fina-finan Hausa idan lokaci ya yi. Jarumin mai kuma shirya fina-finan na Hausa ya ce yana yin rawar da waka ne kawai idan akwai bukatar haka a cikin fim. Ya ce a yanzu ya rage yawan rawa da yake yi […]