Kamfanin zirga zirga na Firdausi zai fara jigilar maniyyata zuwa Hajj

Kamfanin zirga zirga na Firdausi zai fara jigilar maniyyata zuwa Hajj

Kamfanin zirga zirga na Firdausi mai hedikwata a jihar Kano da kuma rassa a wasu bangarori na arewacin Najeriya zai fara jigilar maniyyata zuwa kasa mai tsarki a ranar Lahadi mai zuwa. Shugaban kamfanin, Alhaji Aliyu Abdullahi Mai Ashana Jega shine ya sanar wa da wakilin Muryar Arewa a wata tattaunawa da suka yi a […]