Crystal Palace ta kori Frank de Boer

Crystal Palace ta kori Frank de Boer

Crystal Palace ta kori kocinta, Frank de Boer bayan da ya ja ragamar kungiyar wasa biyar a kwana 77 da ya yi. Palace tana ta 19 a karshen teburin, bayan da Burnley ta doke ta 1-0 a wasan mako na hudu a ranar Lahadi, kuma ta kasa cin wasa a karkashin De Boer. Kungiyar wacce […]