An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

‘Yansanda sun kama wani mutum mai suna Maiwada Ibrahim mai shekaru 43 mazaunin unguwar Lambun Danlawal cikin Katsina bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara maza biyu kan kudi N400. Dama can an taba kama wanda ake zargin kan irin wannan laifin a cewar kakakin ‘yan sandan jihar DSP Gambo Isah. Isah yayi karin […]

Kotu Na Tsare Da Wani Mutum Saboda Yin Lalata Da Wani Karamin Yaro

Kotu Na Tsare Da Wani Mutum Saboda Yin Lalata Da Wani Karamin Yaro

Wata Kotun Majistire a Kano ranar Laraba tayi ummarnin tsare wani mutum mai shekaru 46 da haihuwa mai suna Kabiru Usman saboda zarginsa da akeyi da lalata da wani karamin yaro dan shekara 12. Usman wanda mazaunin unguwar Dawakin Dakata ne dake Kano ana yi masa shari’a bisa laifi guda laifin saduwa da karamin yaro. […]

‘Yan Sanda Sun Koka Bisa Yawaitar Aikata Fyade a Kano

‘Yan Sanda Sun Koka Bisa Yawaitar Aikata Fyade a Kano

Jumimah Ayuba, shugabar sashin yaki da laifukan cin zarafin dan’adam da aikata Fyade na osfishin ‘yan sanda da ke Shahuci, ta ce babban abinda ke cewa jami’an tsaron tuwo a kwarya, shi ne yadda a mafi akasarin lokuta, kananan yara manya ke yi wa fyaden. Jumimah ta kara da cewa ba da jimawa bane suka […]

Fyade: ‘Yar shekara goma ta haihu a India

Fyade: ‘Yar shekara goma ta haihu a India

Yarinyar da akayi wa fyade a kasar Indiya wacce kotun kolin kasar ta hana a zubar wa da ciki a watan daya gabata mai shekaru goma ta haifi yarinya mace. Sai dai har yanzu yarinyar bata san ta haihu ba sakamakon tun lokacin da cikin ya bayyana aka shaida mata cewar wani dutse ne a […]

Wata ta kama Mijinta yana yi wa ‘yar shekara 10 fyade akan gadonta

Wata ta kama Mijinta yana yi wa ‘yar shekara 10 fyade akan gadonta

‘Yan sanda a karamar hukumar Ringim da ke jihar Jigawa sun kama wani mahauci da ake zargi da yin lalata da wata yarinya ‘yar shekara 10 a dakin matarsa bayan matar ta tafi unguwa. Mahaucin mai suna Magaji Muhammed, mai kimanin shekara 53 dubunsa ta cika ne bayan da matarsa ta yi masa ihu lokacin […]