Daurarru 100 Sun Tsere Daga Gidan Yari

Daurarru 100 Sun Tsere Daga Gidan Yari

Sama da dauraru 100 ne suka tsere daga gidan yari a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo yayin wani mamakon ruwan sama, a cewar Daraktan Gidan Yarin Mutanade Nyongoli ranar Talata. Mutum 119 da ake tsare dasu ne suka gudu daga gidan kason a garin Kabinda dake tsakiyar Congo a lardin Lomami ranar Litinin, a cewar ta Nyongoli. […]