Ana Binciken ‘Yan Sandan Da Suka Lakadawa Daliba Duka

Hukumomin yankin arewacin India a jihar Uttar Pradesh, sun bukaci a gudanar da bincike, bayan wani dan sanda ya lakadawa wata dalibar jami'ar jihar duka, wadda ke cikin masu boren kin amincewa da cin zarafin mata ta hanyar lalata da su.

Ana Binciken ‘Yan Sandan Da Suka Lakadawa Daliba Duka

Lamarin dai ya fito fili, bayan wasu hotuna da aka yada a shafukan sada zumunta kan yadda dan sanda ya ke dukar dalibar jami’ar Banaras Hindu . An dai dakatar da dan sanda daga bakin aiki bayan fitowar lamarin. Yayin da dakin kwanan dalibar a jami’ar suka tafi hutun wucin gadi. Sai dai ‘yan sandan […]