‘Buhari Ne Ya Jefa Nigeria a Yunwa da Talauci’

Tun bayan da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna farin cikin kan yadda tattalin arzikin kasar ya fara gyaruwa ne, wasu 'yan kasar suka fara yi masa raddi musamman a kafofin sada zumunta.

‘Buhari Ne Ya Jefa Nigeria a Yunwa da Talauci’

Ya ayyana hakan ne bayan ya gana da Ministar Kudin kasar Kemi Adeosun da Ministar Kasafin Kudi da Tsare-Tsare Sanata Udoma Udo Udoma da kuma Gwamnan Babban Bankin Kasar (CBN) Godwin Emefiele. Shugaban ya gana da su ne har tsawon kimanin sa’o’i biyu ranar Litinin, kamar yadda Mataimakinsa kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya […]

‘Ko Buhari Ya Tambaye Su Aikin Yi Nawa Aka Samar?’

Wasu masana tattalin arziki a Nijeriya, sun fara kalubalantar shugaban kasar Muhammadu Buhari game da farin cikin da ya nuna kan bayanin farfadowar tattalin arzikin da ministocinsa suka ce ya yi.

‘Ko Buhari Ya Tambaye Su Aikin Yi Nawa Aka Samar?’

Dr. Nazifi Darma ya ce kamata ya yi shugaban ya tambayi ministocinsa ko mutum nawa aka samarwa ayyukan yi sakamakon ci gaban da suke ikirarin (tattalin arzikin) kasar ta samu. “Ayyuka miliyan nawa aka samar?” “Kuma game masana’antun da suka durkushe, guda nawa ne suka bude suka ci gaba (da aiki). Kuma me suka sarrafa?”, […]

Naji Dadin Farfadowar Tattalin Arzikin Nigeria – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya yi arin ciki da farfadowar tattalin arzikin Najeriya.

Naji Dadin Farfadowar Tattalin Arzikin Nigeria – Buhari

Ya ayyana hakan ne bayan ya gana da Ministar Kudin kasar Kemi Adeosun da Ministan Kasafin Kudi da Tsare-Tsare Sanata Udoma Udo Udoma da kuma Gwamnan Babban Bankin Kasar (CBN) Godwin Emefiele. Shugaban ya gana da su ne har tsawon kimanin sa’o’i biyu ranar Litinin, kamar yadda Mataimakinsa kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya […]