Taya Murnar Dawowar Buhari da Dr. Abdullahi Umar Ganduje Yayi a Kano

Mabiyan a karkashin lemar Patriotic Nigerians wanda mataimaki na musamman akan kafafen yada labarai na shugaban kasa Muhammadu Buhari wato Sha’aban Ibrahim Sharada yake jagoranta tare da addu’a Allah ya karawa shugaban kasar lafiya da kuma murnar dawowar shi gida lafiya

Taya Murnar Dawowar Buhari da Dr. Abdullahi Umar Ganduje Yayi a Kano

A yau alhamis 24 ga watan Agusta gwamnar jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karbi dimbin mabiya da masoya wadanda suke nuna murnar da farin ciki da dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari, mabiyan sun hadu a filin wasa na Sani Abacha inda akayi sallah da addu’o’I daga nan aka dungumo zuwa sha tale talen […]