Neman ‘yan Boko Haram ne ya kai mu ofishin MDD – Sojin Nigeria

Bayan an kammala jarabawar da aka yiwa daraktoci fiye da 300 kwamitin tantance mutanen ya gabatar da daraktocin 21 wadanda Mukaddashin shugaban kasa ya amince da nadasu manyan sakatarori

Neman ‘yan Boko Haram ne ya kai mu ofishin MDD – Sojin Nigeria

Farfasa Osinbajo, mukaddashin shugaban kasa ya amince da nada manyan sakatarori 21. Lamarin ya kara nuna yadda yake kara natsuwa cikin aiki ta yin sauye sauye da nade nade Barrister Solomon Dalung ministan wasanni da matasa yace kafin shugaban kasa ya tafi jinya ya mika mulki wa mataimakinsa saboda haka yana da cikakken iko na […]