‘Yan Kannywood mafiya yawan mabiya a shafukan sada zumunta

‘Yan Kannywood mafiya yawan mabiya a shafukan sada zumunta

Shafukan sada zumunta sun kasance kafofin sadarwa a tsakanin al’umma. Jaruman Kannywood suma ba’a barsu a baya ba inda mafiya yawan su ke rike da ragamar shafuka wadanda suka da dubunnan mabiya. Shafin Muryar Arewa ya samu leka wasu daga cikin wadannan shafuka domin zaluko Jarumai mafiya yawan mabiya wadanda suka yi fice a cikin […]

Hadiza Gabon ta ziyarci Kasa Mai Tsarki

Hadiza Gabon ta ziyarci Kasa Mai Tsarki

Jaruma Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta samu ziyartar Kasa Mai Tsarki wato Saudi Arabia a cikin satin da ya gabata inda take aiwatar da aikin Umara. Jarumar wadda ta wallafa hoton ta a garin Madina sanye da bakin hijabi a shafukan ta na sada zumunta da suka hada sa Instagram […]

Ba zan fito a fim din da ya ci karo da Musulinci ba — Hadiza Gabon

Ba zan fito a fim din da ya ci karo da Musulinci ba — Hadiza Gabon

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta ce ba za ta fito a fim din da ya ci karo da addininta na Musulinci da kuma al’adunta ba. Ta bayyana haka ne sakamakon soma fitowa da ta yi a fina-finan Nollywood da ake yi a kudancin Najeriya. Jarumar ta shaida wa Nasidi Adamu Yahaya cewa “Fitaccen […]

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayarwa da wani Abokinta a Shafinta na Twitter Martani.

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayar da martini ne cikin fushi bisa kiraye-kirayen da ake yi mata da tayi aure. Inda ta shawarci daya daga cikin masu kiraye-kirayen da ya shawarci babansa ya saki babarsa sannan ya aureta. Ta dai magantu ne bisa kiran da akeyi mata a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter mai suna […]

An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Kasimu Yero a jiya bayan rasuwar sa a ranar Lahadin data gabata a gidan sa dake a unguwar Magajin Gari a birnin na Kaduna. Alhaji Kasimu Yero mai shekaru 70 a duniya ya rasu a jiyan da rana a birnin Kaduna dake arewacin Najeriya bayan ya sha fama da […]

An sulhunta rikicin dake tsakanin Nafisa Abdullahi da Hadiza Gabon

An sulhunta rikicin dake tsakanin Nafisa Abdullahi da Hadiza Gabon

– An shawo kan rikicin da ya shiga tsakanin Nafisa Abdullahi da Hadiza Gabon – Rikicin nasu ya faro ne tun a jihar Kaduna yayin da suke dandalin shirya fina finai A jiya Alhamis 20 ga watan Afrilu ne kungiyar mashirya fina finai na Kannywood suka shiga tsakanin jaruman yan fim din nan su biyu […]

Hadiza Gabon Tana Son Yin Aure

Hadiza Gabon Tana Son Yin Aure

Shahararriyar ‘yar fim din Kannywood din nan, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne kawai bai yi ba. Da take hira da BBC, Hadiza ta ce aure lokaci ne, kuma kamar mutuwa, idan Allah ya kawo shi babu yadda mutum zai guje masa. “Wallahi babu wata mace da za ta […]

Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa a Nigeria, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta yi hira da BBC inda ta ba da tarihin kanta da kuma yadda ta tsinci kanta a harkar fim.

Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

A cikin hirar ta bayyana cewar shinkafa da mai da yaji ne abincin da ta fi so, sannan ta yi karin haske kan asalin iyayenta. Gabon ta ce “A shekara ta 2007 na zo Nigeria inda na yi difloma a harshen Faransanci a jihar Kaduna.” “Na samu nasarori da kyaututtuka da dama, ciki har da […]

Hadiza Gabon ta Karyata Jita-Jitar Aurenta

Hadiza Gabon ta Karyata Jita-Jitar Aurenta

A kwanakin baya ne aka yi amfani da shafin Facebook wajen yada jita-jitar cewa an daura auren jaruma Hadiza Gabon a Masallacin Juma’a na Sultan Bello da ke Kaduna. Duk da jita-jitar da ake ta yadawa, bai sanya jarumar ta shiga kafafen yada labarai don karyatawa ba, sai a kwanakin baya ta yi hira da […]