‘Ba Zan Iya Fitowa a ‘Yar Madigo Ba’ – Rahama Sadau

‘Ba Zan Iya Fitowa a ‘Yar Madigo Ba’ – Rahama Sadau

Jaruma Rahama Sadau tayi ikirarin cewar ba zata iya fitowa a matsayin ‘yar madigo ba a cikin shirin fim kasancewar yin hakan mummunar dabi’a. Sadau ta furta hakan ne a wajen wani taron bajakolin littafai da fasahar hannu mai taken KABAFEST17 wanda gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar a ranar 5-8 ga watan Yuli na wannan […]