Wasu Iyaye Sun Mayar Da Martani Game Da Zargin Mikawa ‘yan Boko Haram ‘ya’yansu

Wasu iyaye a birnin Maiduguri jihar Borno, arewa maso gabashin Nigeria, sun maida martani ga zargin da rundunar soja tayi cewa, wasu iyaye da kansu suke baiwa yan Boko Haram 'ya'yansu.

Wasu Iyaye Sun Mayar Da Martani Game Da Zargin Mikawa ‘yan Boko Haram ‘ya’yansu

WASHINGTON D.C. —  Wasu magidanta a jihar Borno, arewa maso gabashin Nigeria sun mayar da martani ga zargin da hafsan sojojin Nigeria ya yi cewa, wasu iyaye da kansu, suke baiwa ‘yan kungiyar Boko Haram ‘ya’yansu domin aiwatar da hare-haren kunar bakin wake. Kusan dukkan wadanda suka bayyana ra’ayinsu ga wakilin Sashen Hausa Haruna Dauda […]