Hukumar Tashar Jiragen Ruwa Ta Sake Gina Wasu Makarantun Sakandare a Borno

Rikicin Boko Haram da Jihar Borno ta samu kanta ciki ya lalata makarantu da yawa sabili da haka ne Hukumar Tashar Jiragen Ruwan Najeriya ta soma sake gina makarantun inda ta mikawa gwamnatin jihar guda uku da ta kammala cikin birnin Maiduguri.

Hukumar Tashar Jiragen Ruwa Ta Sake Gina Wasu Makarantun Sakandare a Borno

Hukumar Tashar Jiragen Ruwa ta Najeriya ta gyara ko sake gina wasu makarantu uku da rikicin Boko Haram ya rutsa dasu. Hukumar tace ta zabi gudanar da aikin ne domin ba da tata gudummawa ga al’ummar jihar Borno da kuma taimakawa harkokin ilimi a tarayyar Najeriya. Alhaji Balarabe Umar Samaila babban daraktan hukumar wanda kuma […]

Rashin Hanyoyi Ya Hana Kaddamar da Tashar Jirgin Ruwa Ta Kan Tudu a Kaduna

Gwamnatin Najeriya ta ce rashin kyawun hanyoyi ne suka hana ta kaddamar da tashar jirgin ruwa ta kan tudu a garin Kaduna.

Rashin Hanyoyi Ya Hana Kaddamar da Tashar Jirgin Ruwa Ta Kan Tudu a Kaduna

WASHINGTON D.C. — yake jawabi jim kadan bayan zagayen gani da ido game da tashar jirgin ruwa ta kan Tudu a garin Kaduna, ministan sufuri na tarayyar Najeriya Rotimi Amechi ya ce za a kaddamar da wannan tashar tudun ne kawai idan an kammala gina hanyoyi. Ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a […]