Kamfanin Fina-Finan Hausa Abnur Zai Fitar da Fim din “Mai Kyau”

Kamfanin Fina-Finan Hausa Abnur Zai Fitar da Fim din “Mai Kyau”

Shahararren Kamfanin shirya fina-finan Hausa da aka sani da Abnur Entertainment yafara shirye shiryen fitar da wani sabon fim mai suna Bilkisu “Mai Kyau”. Kamfanin ya sanar da hakan a shafin sa na Instagram inda yake gayyatar masu sha’awar shiga cikin shirin izuwa taron tantancewa (Audition) domin fitar da jaruman da za su taka rawa […]