‘Yawan Haihuwa Ne Silar Talauci a Nijar’

Ana tsammanin yawan mutanen Afirka zai rubanya nan da shekarar 2050, amma kasar Nijar wadda aka fi yawan haihuwa a duniya, yawan al'ummarta za su ninka har sau uku.

‘Yawan Haihuwa Ne Silar Talauci a Nijar’

A Nijar, kusan duk mace na haifar ‘ya’yan da yawansu ya kai shida zuwa bakwai – ko da yake, yawan haihuwar ya zarce hakan a kauyukan Zinder. Babu mamaki, lamarin ya fi gaban lissafi, domin kusan kowanne kauye ka je – akwai yara ko’ina. Hatta yaran ma suna da yara – fiye da rabin ‘yan […]