Korea Ta Arewa Ta Yi Sabon Gwajin Makami

Da sanyin safiyar yau ne Korea ta Arewa ta cilla wani makami mai linzami wanda har ya gitta ta sararin samaniyar kasar Japan.

Korea Ta Arewa Ta Yi Sabon Gwajin Makami

Masu lura da al’amura na yau da kullum na cewa ga dukkan alamu, har yanzu Korea ta arewa ba ta janye da barazanar da ta ke yi na harba makamai masu linazmi ba, inda a baya-bayan nan ta harba wani da sanyin safiyar yau Talata duk da takunkumin da ake kakaba mata. Da sanyin safiyar […]