Liverpool ta sayi Andrew Robertson na Hull City

Kungiyar kwallon kafa ta Hull City ta sayi dan wasan bayan kulob din Hull City Andrew Robertson a kan fam miliyan takwas.

Liverpool ta sayi Andrew Robertson na Hull City

Dan wasan tawagar Scotland din ya ce yarjeniyar ta kwashe lokaci mai tsawo ana yinta kuma ya ce farashinsa zai iya karuwa zuwa fam miliyan 10. Robertson ya ce yana farin cikin komawa Liverpool. “Babu wani kulob na musamman kamar Liverpool,” in ji shi. Dan wasan ya koma Hull City ne a kan fam miliyan […]