Bayan Goguwar Nan Ta Hurricane Harvey, Yanzu Kuma Wata Goguwar Da Ake Kira Irma Ta Afkawa Kasar Amurka

Bayan Goguwar Nan Ta Hurricane Harvey, Yanzu Kuma Wata Goguwar Da Ake Kira Irma Ta Afkawa Kasar Amurka

Duk da cewa ba a gama murmurewa daga barnar da mahaukaciyar guguwar nan ta Hurricane Harvey tayi ba, yanzu haka kuma wasu jihohin da yankunan kasar Amurka na fuskatar wata sabuwar annobar guguwa da ake kira Hurricane Irma a cewar Hukumar Kula da Guguwa ta Amurka ranar Litinin. Guguwar Hurricane Irma mai karfi ce korai […]