’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Minista a Nasarawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarwa ta tabbatar da sace Tsohon Ministan Kwadago, Mista Hussaini Akwanga.

’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Minista a Nasarawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarwa ta tabbatar da sace Tsohon Ministan Kwadago, Mista Hussaini Akwanga. Akwanga ya yi aiki a Gwamnatin Olusegun Obasanjo amma aka sauke shi a ranar hudu ga watan Disamban shekarar 2003 sakamakon zargin badakalar Dala miliyan 214 na katin dan kasa. Mai Magana da Yawun Rundunar ’Yan sandan Jihar, DSP Kennedy […]