Masu fasa-kwauri sun jefa mutane 50 cikin teku — I.O.M

Masu fasa-kwauri sun jefa mutane 50 cikin teku — I.O.M

Hukumar lura da masu kaura ta Majalisar Dinkin Duniya I.O.M, ta ce masu fasa-kwaurin mutane sun tunkuda ‘yan ci-ranin kasashen Somalia da Habasha kusan 50 a cikin tekun kasar Yemen da gangan. Hukumar ta I.O.M. din ta ce a ranar Laraba ne aka tilastawa ‘yan ci-rani fiye da 120 fadawa cikin tekun. Akalla 29 ne […]