EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna

EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna

A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin hanci da rashawa zuwa matakin kasa ya fara tasiri wajen kama wadanda ake tuhuma da almundahana. Misali a jihar Kaduna kadai, hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa ta EFCC ta ce ta kama mutum fiye da 860 da […]