Bama Bukatar Wani Sabon Yakin – Ohanaeze Ndigbo

Bama Bukatar Wani Sabon Yakin – Ohanaeze Ndigbo

Shugaban Kungiyar Igbo Zalla wato Ohanaeze Ndigbo na Kasa,  Mr. John Nwodo, yayi kira ga ‘yan Nigeriya daga kowacce kabila, addini ko nahiya da su zauna lafiya. Inda yake cewa kasar bata bukatar shiga wani yaki daban. Mr Nwodo yayi wannan maganar ne a Gombe yayin da ya jagoranci shugabannin kabilar Igbo na daukacin arewacin […]

Igbo Mazauna Adamawa Na Goyon Bayan Najeriya a Matsayin Kasa Daya

Shugabannin al'ummar Igbo dake zaune a jihar Adamawa sun kira taron manema labarai a Yola fadar gwamnati inda suka sake jaddada goyon bayansu ga Najeriya a matsayin kasa daya

Igbo Mazauna Adamawa Na Goyon Bayan Najeriya a Matsayin Kasa Daya

A l’ummar Igbo mazauna jihar Adamawa sun ce ba zasu koma yankunan su ba kuma ba za a raba kasar Najeriya ba duk da tada jijiyar wuya da matasan kudanci da arewacin kasa ke yi kan makomar ta kasa daya. Wannan ita ce matsayar da al’ummar Igbo suka dauka inji ta bakin shuigaban al’ummar Igbo […]

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Adamawa Sunyi Allah Wadai Da Ayyukan Ta’addancin Kungiyar Masu Rajin Kafa Kasar Biafra Ta IPOB A Kudu Maso Gabashin Kasar

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Adamawa Sunyi Allah Wadai Da Ayyukan Ta’addancin Kungiyar Masu Rajin Kafa Kasar Biafra Ta IPOB A Kudu Maso Gabashin Kasar

Lokacin da yake zantawa da Manema Labarai a Yola ranar Jumma’a bayan wani taro da mambobin Majalisar Tsaro ta Jihar, shugaban Cibiyar Al’adun Igbo a Jihar Adamawa Cif Obonna Paul Ibere ya zargi kungiyar ta IPOB da yunkurin kawo rikici a yankin kudu masu gabashi kasar. “Duk wanda aka samu da aikata laifin da ya […]

Ni Yakamata Ku Farwa, Ba ‘Yan Kabilar Igbo Ba, Sako Daga Sarkin Musulmi Zuwa Samarin Arewa

Ni Yakamata Ku Farwa, Ba ‘Yan Kabilar Igbo Ba, Sako Daga Sarkin Musulmi Zuwa Samarin Arewa

Daga Sokoto- Maigirma Sarkin Musulmi Sultan Abubakar ya ce duk wanda yake da shirin kaiwa ‘yan kabilar Igbo mazauna arewacin kasar hari, to shi yakamata ya fara kaiwa wannan harin. Sarkin musulmin ya fadi haka ne lokacin da shugaban kabilar Igbon ta duniya, Dr Mishack Nnanta tare da rakiyar shugabannin kabilar Igbo mazuna yankin suka […]

Al’umman Igbo Sun Yi Na’am da Janye Shirin Korarsu daga Arewacin Najeriya

A watan Mayu ne gamayyar kungiyoyin matasan arewa suka ba 'yan kabilar Igbo dake zaune jihohin arewa har zuwa daya ga watan Oktoba su koma yankinsu, yankin da Nnamdi Kanu yake neman ya balleshi daga tarayyar Najeriya ya kafa kasar Biafra

Al’umman Igbo Sun Yi Na’am da Janye Shirin Korarsu daga Arewacin Najeriya

‘Yan kabilar Igbo dake arewacin Najeriya sun yi na’am da matakin da gamayyar kungiyoyin matasan arewa suka dauka na janye shirin korarsu daga jihohin arewa kafin daya ga watan Oktoba na wannan shekarar. Da dama daga cikin mutanen Igbo suka yanke shawarar cigaba da zamansu a arewa kafin janyewar. Amma sun ce matakin ya faranta […]

Kungiyar Tuntubar Juna Ta Dattijan Arewa (ACF) Tayi Maraba Da Janye Ummarnin Da Aka Bawa ‘Yan Kabilar Igbo Na Ficewa Daga Yankin

Kungiyar Tuntubar Juna Ta Dattijan Arewa (ACF) Tayi Maraba Da Janye Ummarnin Da Aka Bawa ‘Yan Kabilar Igbo Na Ficewa Daga Yankin

Kungiyar Tuntubar Juna ta Dattijan Arewa tayi maraba da matakin da Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa suka dauka na janye ummarnin da suka bawa  ‘yan kabilar Igbo mazauna arewa ficewa daga yankin ranar 1 ga watan Oktoba. Inda kungiyar ke cewa “Wannan wani cigaba ne mai kyau da zai taimaka wajen kawo zaman lafiya da cigaban […]

Kungiyar ACF ta bayyana cewar matasan arewa sun yi abin da ya dace

Kungiyar ACF ta bayyana cewar matasan arewa sun yi abin da ya dace

Kungiyar tuntuba ta dattawan arewacin Najeriyar, ta ce tun da matasan suka bayar da wa’adi na cewa al’ummar Igbo su tattara na su ya na su su koma yankunansu kafin 1 ga watan Oktoba mai zuwa, su ke ta tattaunawa da su domin samun maslaha. A wata sanarwa da kungiyar ta raba wa manema labarai […]

Hadaddiyar kungiyar matasan arewacin Nigeria ta janye umarnin korar yan kabilar Igbo bisa wasu sharudda

A wani gagarumin taro a Abuja, hadaddiyar kungiyar matasan tace ta dau wannan mataki ne saboda kiraye kiraye da dattawan yankin suka yi da kuma yan kabilar Igbo masu son zaman lafiya da ci gaban kasancewar Nigeria dunkulalliyar kasa.

Hadaddiyar kungiyar matasan arewacin Nigeria ta janye umarnin korar yan kabilar Igbo bisa wasu sharudda

Hadaddiyar kungiyar matasan arewacin Nigeria ta janye umarnin korar yan Kabilar Igbo daga arewacin kasar, amma ta gitta wasu sharudda. Matasan arewacin Nigeria su dakatar ko kuma sun janye umarta ‘yan kabilar Igbo su tashi daga arewa su koma yankinsu na kudu maso gabashin kasar kan ranar daya ga watan Oktoba. A wani gagarumin taro […]

An Yanka Ta Tashi a Kan Maganar Wa’adi Ga ‘Yan Kabilar Igbo

Gamayyar kungiyoyin matasan Najeriyar nan da su ka ba wa 'yan kabilar Igbo wa'adi na su bar arewacin kasar kafin ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa, sun sanar da janyewar wa'adin da suka bayar .

An Yanka Ta Tashi a Kan Maganar Wa’adi Ga ‘Yan Kabilar Igbo

Hadakar kungiyoyin ta sanar da janye wa’adin ne a wani taro da ta gudanar a Abuja babban birnin tarrayar kasar da yammacin ranar Alhamis. A dai cikin watan Yuli ne hadaddiyar kungiyar matasan arewacin Najeriyar suka fitar da wata sanarwa a Kaduna, inda a ciki suka bayar da wa’adi har zuwa ranar daya ga watan […]

Buhari Ya Ummarci Jami’an Tsaro Su Kawo Karshen Barazanar Hadin Kan Kasa

Shugaba Muhammadu Buhari ya ummarci shugabannin jami’an tsaro kasar nan su kawo karshen duk wata barazana ga tsaron kasa tare da kare hadin kan kasar.

Buhari Ya Ummarci Jami’an Tsaro Su Kawo Karshen Barazanar Hadin Kan Kasa

Shugaba Muhammadu Buhari ya ummarci shugabannin jami’an tsaro kasar nan su kawo karshen duk wata barazana ga tsaron kasa tare da kare hadin kan kasar. Buhari ya bayanar da ummarnin ne jiya a ganawar da ya yi da membobin majalisar tsaron kasar a fadarsa da ke Abuja. Ganawar ita ce ta farko a wata ukun […]