Biranen da Zasu Kare Yarjejeniyar Muhalli a Duniya

Kasar Denmark ta kadadmar da wani kawancen biranen duniya da za su taimaka wajen ganin an aiwatar da yarjejeniyar kare muhallin da aka kulla a Paris ba tare da samun matsala ba.

Biranen da Zasu Kare Yarjejeniyar Muhalli a Duniya

Shirin wanda aka kaddamar kwanaki biyu da suka wuce bayan Amurka ta tabbatar da ficewarta daga yarjejeniyar ta Paris, zai mayar da hankali ne wajen yada bayanai da fasaha tsakanin gwamnatoci da ‘yan kasuwa da kuma shugabannin al’umma. Ofishin Firaministan Denmark Lars Lokke Rasmussen ya ce, wadanda suka amince su shiga cikin wannan tafiyar da […]

Obama da iyalansa na shakatawa a Indonesia

Obama da iyalansa na shakatawa a Indonesia

Tsohon shugaban Amurka Barack Obama da iyalansa sun tafi hutu kasar Indonesia, inda suke ta kai ziyarar fitattun wurare a kasar ciki har da wuraren bauta. Obama da mai dakinsa da kuma ‘ya’yansa mata biyu, sun fara sauka ne a tsuburin Bali, daga bisani kuma suka kai ziyara wurin bautar addinin Budda da ke Java […]