‘Ma’aikata da dama bulus suke ci saboda rashin iya aiki’

‘Ma’aikata da dama bulus suke ci saboda rashin iya aiki’

Shugaban Hukumar kula da cigaban fasahar zamani ta Najeriya wato NITDA, Dr. Isa Ali Pantami ya ce ma fi yawancin ma’aikatan ba su cancanci albashi da suke ci ba. A wata hira da BBC kan irin aikace-aikace da kalubalen da ma’aikatarsa take fuskanta, Dr. Pantami ya ce “Za ka ga ma’aikata 500 amma bai fi […]