JAMB ta Takaita Makin Shiga Jami’a Zuwa 120

JAMB ta Takaita Makin Shiga Jami’a Zuwa 120

Hukumar shirya jarrabawa ta rage makin shiga Jami’a zuwa 120 tare da rage makin shiga kwalejojin Ilimi da na fasaha zuwa maki 100. Hukumar ta sanar da matakin ne bayan kammala wani babban taron masu ruwa da tsaki kan sha’anin ilimi a Najeriya a ranar Talata, inda aka yi nazari kan matsalar tare da daukar […]