Inter Milan za ta iya sayar da Ivan Perisic ga Man United

Inter Milan za ta iya sayar da Ivan Perisic ga Man United

Kociyan Inter Milan Luciano Spalletti ya ce kulob din zai yarda ya sayar da dan wasan gefe Ivan Perisic, idan aka yi masa kakkyawan tayi. An na rade-radin cewar dan wasan gefen dan asalin Crotia zai koma Manchester United kan kudi fan miliyan 48. Spalletti ya ce Inter tana son Perisic, mai shekara 28, ya […]