Yemi Osinbajo ya yi ‘kyakkyawar’ ganawa da Buhari

Mukaddashin Shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a birnin London wanda ya kwashe fiye da wata biyu yana jinya a can.

Yemi Osinbajo ya yi ‘kyakkyawar’ ganawa da Buhari

Wata sanarwa da kakakin farfesa Osinbajo, Laolu Akande ya wallafa a shafinsa na Twitter, a daren Talata, ta ce “Nan ba da jimawa ba za mu sanar da jama’a yadda ganawa tsakanin shugabannin biyu ta kaya.” Sai dai ya kara da cewa, “shugabannin biyu sun yi kyakkyawar ganawa,” inda rahotanni suka ce sun shafe sa’a […]