Jacob Zuma ya Tsallake Rijiya da Baya

Jacob Zuma ya Tsallake Rijiya da Baya

Shugaba Jacob Zuma ya tsallake kuri’ar raba gardama da majalisar dokokin Afrika ta Kudu ta kada a yau Talata domin tsigeshi daga kan karagar mulki a bisa zargin cin hanci da rashawa da jam’iyyar adawa Democratic Alliance ta fitar. ‘Yan jam’iyyar ANC mai mulki a kasar sunyi ta wake wake da kade kade a yayin […]

Minista ya zabga wa wata mata mari a Afirka Ta Kudu

Minista ya zabga wa wata mata mari a Afirka Ta Kudu

Ana zargin mataimakin ministan ilimi na Afirka Ta Kudu Mduduzi Manana, da dukan wata mata a yayin da wata hayaniya ta barke a mashaya. Mista Manana dai har yanzu bai ce komai ba kan batun. Sai dai a wata hira da aka nada, an ji wani mutum da aka yi amannar cewa ministan ne yana […]

An yi wa Jocob Zuma tayin kudi a kan ya sauka daga mulki

An yi wa Jocob Zuma tayin kudi a kan ya sauka daga mulki

Rahotanni daga Afirka ta Kudu sun ce an yi wa shugaban kasar Jocob Zuma tayin afuwa da za a bashi dala miliyan dari da hamsin, saboda ya sauka daga kan mulki. Rahotannin sun ce wani bangare na jam’iyyar ANC mai mulki a kasar wanda ke so mataimakin shugaban kasar ya zama shugaba, ya ce sai […]