Nayi Fice a Cikin Shirin Fim Din “Tabbataccen Al’amari” – Bilkisu Shema

Suna na Bilkisu Wada Shema, duk da dai an fi sani na da B-Shema. An haife ni a garin Shema dake cikin Jihar Katsina a Najeriya. Nayi ilimin Firamare nawa a Isa Kaita School of Education sannan kuma na samu ci gaba da karatu na a Community School dake shiyar mu.

Nayi Fice a Cikin Shirin Fim Din “Tabbataccen Al’amari” – Bilkisu Shema

Duk da dai cewar ban samu damar ci gaba da karatu ba izuwa babbar kwaleji, amma dai na iya cewa sha’awa ta a fannin karatu ta samu cigaba musamman ma ta yadda na fuskanci cewar yana da matukar muhimmanci a rayuwar dan Adam. To amma saboda wadan su dalilai hakan bata samu yiwuwa ba. Muryar […]

Rashin lafiya: Jamila Nagudu ta gode wa masoyanta

Rashin lafiya: Jamila Nagudu ta gode wa masoyanta

Fitacciyar jarumar Kannywood Jamila Nagudu ta gode wa ‘yan uwa da abokan arziki wadanda suka duba ta da kuma yi mata addu’a a lokacin da ta kwanta rashin lafiya. A wani sako da ta wallafa a shafinta na Instagram, jarumar ta ce “Allah mun gode maka; Allah ka kara mana lafiya. Marasa lafiya na gida […]