Alkali ya Yarharbi Wani ɗan Bindiga

Wani alkali a cikin jihar Ohio ta Amurka ya ɗirka wa wani ɗan bindiga harsasan da suka jikkata shi a wani harin kwanton bauna da ya faru a wajen kotu

Alkali ya Yarharbi Wani ɗan Bindiga

An harbi mai shari’ah Joseph Bruzzese Jr sau da dama da safiyar ranar Litinin a yankin Steubenville, inda shi ma ya mayar da martani. Jami’in ‘yan sanda Fred Abdalla ya fada wa manema labarai cewa maharin da alkalin sun yi musayar wuta, inda kowannensu ya yi harbi kimanin sau biyar. Shi ma wani jami’in tsaron […]