Navas zai yi wa Sevilla wasa kan yarjejeniyar shekara hudu

Navas zai yi wa Sevilla wasa kan yarjejeniyar shekara hudu

Dan wasan tawagar Spaniya, Jesus Navas, ya sake komawa Sevilla bayan da Manchester City ta sake shi. Navas, mai shekara 31, ya koma City ne daga kungiyar kwallon kafar da ke buga wasa a gasar La Liga kan yarjejeniyar shekara hudu da ta kai Fam miliyan 14.9 a watan Yunin shekarar 2013. Ya buga wa […]