‘Yan Majisar Dokokin Jihar Niger Sunki Amincewa Da Bukatar Gwamna.

An ja layi tsakanin 'yan majilisar dokokin jihar Niger da Gwamna, domin ya nemi sun tantance wasu mutane 3 da yaso ya nada su masui bashi shawara amma sukace 15 din da yake dasu sun wadatar.

‘Yan Majisar Dokokin Jihar Niger Sunki Amincewa Da Bukatar Gwamna.

‘Yan Majilisar dokokin jihar Niger sunki amincewa da bukatar da Gwamnan jihar Alhaji Abubakar Sani Bello ya aike musu dashi na tantance wasu mutane 3 domin nada su amatsayin masu bashi shawara. Wasu Bayanai sun nuna cewa majilisar ta dauki wannan mataki ne domin nuna rashin gamsuwa yadda gwamnatin jihar Niger ta kashe makuddan kudaden […]