‘Yan Kasar Angola Sun Bukaci Dai Daito Tsakanin Attajirai Da Talakawa

Sabon shugaban kasar da aka zaba, Joao Laurenco, yace yana so ya rage yawan dogaro da kasar ke yi a kan arzikin man fetur.

‘Yan Kasar Angola Sun Bukaci Dai Daito Tsakanin Attajirai Da Talakawa

Mutanen kasar Angola sun gudanar da zaben sabon shugaban kasarsu na farko cikin kusan shekaru 40, kuma a yanzu sun ce dole ya kawo dai daiton tazarar dake tsakanin attajirai da talakawa. Duka da kasancewar kasar a matsayin ta biyu dake da arzikin mai a nahiyar Afirka, Angola na ci gaba da kasancewa daga cikin […]