John Heard: Jamurim Fim din Home Alone ya Mutu

John Heard: Jamurim Fim din Home Alone ya Mutu

Jarumi John Heard, wanda yayi fice a cikin fina nan Home Alone yana da shekaru saba’in da daya (71) a duniya. An samu Heard a mace a cikin dakin sa na hotel a garin Palo Alto dake California kamar yadda jaridar TMZ ta wallafa a shashin ta na yanar gizo-gizo. Ya dai kasance yana zaune […]