Me Ake Ciki Game Da Cutar Zika Yanzu A Duniya

Masu Ilimin kimiyya suna kara gano sababbin bayanai game da kwayar cutar Zika kusan kowacce rana.

Me Ake Ciki Game Da Cutar Zika Yanzu A Duniya

Masu Ilimin kimiyya suna kara gano sababbin bayanai game da kwayar cutar Zika kusan kowacce rana. Kuma abinda suke ganowa yana kara tada hankali. Wakiliyar Muryar Amurka Carol Pearson ta ruwaito cewa, babu wani abinda yake da dama dama dangane da kwayar cutar Zika ko kuma Sauron dake yada ta. Tun lokacin da Hukumar Lafiya […]