Usain Bolt ya sha kaye a hannun Justin Gatlin a gasar 100m a London

Usain Bolt ya sha kaye a hannun Justin Gatlin a gasar 100m a London

Justin Gatlin ya burge duniya inda ya yi wa zakaran tseren duniya Usain Bolt fintinkau a gasar 100m, kuma ya lashe lambar zinare. An bar Bolt da tagulla a ranar da ya yi tserensa na karshe kafin yayi ritaya, inda Ba’amurke Christian Coleman mai shekara 21 yayi na biyu. Duk da an lura cewa Usain […]