Fulani 54 aka kashe, 15 kuma sun bata a Kaduna – Miyetti Allah

Fulani 54 aka kashe, 15 kuma sun bata a Kaduna – Miyetti Allah

Kungiyar Miyetti Allah ta musanta rahotannin da ake yadawa cewar mutane 34 ne aka kashe a tashin hankalin da ya faru baya-bayan nan a Karamar Hukumar Kajuru dake Kaduna, Sakataren kungiyar ya sanar da cewar mutane 54 ne, kuma guda 15 sun yi batan damo har yanzu ba a gansu ba. Mataimakin Babban Sakatare na […]