Pillars da Plateau United sun raba maki

Pillars da Plateau United sun raba maki

Kano Pillars da Plateau United sun raba maki daya-daya a tsakaninsu bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 a gasar Firimiyar Nigeria wasan mako na 33 a ranar Lahadi. Plateau United ce ta fara cin kwallo ta hannun Ibeh Johnson a minti na 17 da fara tamaula, kuma Pillars ta farke ta hannun Hamza Abba […]

Rabiu Pele Zai Auri ‘Yar Wasan Hausa

Rabiu Pele Zai Auri ‘Yar Wasan Hausa

Fitaccen Dan Wasa kwallon kafa na Kano Pillars, wato Rabiu Pele na gab da shirin Angwancewa da ‘yar wasan fina-finan Hausa ta Kannywood wato, Maryam Baba Lawan. A baya can, an yi ta rade-radi da cece-kuce kan soyayyar ta su, amma daga bisani mutane sun saddakar bayan samun labarin saka ranar biki da kuma fitar […]