An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

‘Yansanda sun kama wani mutum mai suna Maiwada Ibrahim mai shekaru 43 mazaunin unguwar Lambun Danlawal cikin Katsina bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara maza biyu kan kudi N400. Dama can an taba kama wanda ake zargin kan irin wannan laifin a cewar kakakin ‘yan sandan jihar DSP Gambo Isah. Isah yayi karin […]