Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Dan wasan gaba na Manchester City, Kelechi Iheanacho, yana gab da kammala yarjejeniyar fam miliyan 25 ta komawa Leicester City da taka leda. Tattaunawar dan Najeriyar mai shekara 20 da Foxes ta yi nisa, kuma yana shaukin sauya sheka zuwa Leicester City. Iheanacho ya sha kwallaye 21 cikin wasanni 64 da ya buga wa Manchester […]